Music: Abdul D One – Nasara (New Mp3 Song)

Sabuwar wakar abdul d one mai suna Nasara Wannan Wata waka ce da abdul d one ya rera, Wanda matashinnan dan wasan barkwancinnan Wato yamu baba Wanda akafi sani da Sambisa Mai hawa wakokin sambi Ya yi mata video. 

Zaku iya saukar da wannan wakar ta hanyar dannan alamar download din dake kasa. 

Music: Abdul D One – Nasara (New Mp3 Song)
Type: Audio
Version: Latest
File Size: 3.58 MB
Durations: 03:14
Categories: Wakoki
Downloads: 1285
Upload Time: 21:01 GMT
Uploaded Date: Aug 31, 2020