Music: Abdul D One - Kazamin Shiri

Saukar da Sabuwar Wakar Abdul D One mai taken Kazamin Shiri. 

Wannan Wata sabuwar wakace da Abdul d one ya rera mai suna Kazamin shiri, Wannan Wakar dai yayita akan soyayya ne Tayi dadi sosai. 

kowa yasan abdul d one wajen iya rera wakokin soyayya To wannan karen yazo da wata sabuwa mai suna kazamin shiri. 

kadan daga baitocin wannan wakar


*Saina Fada Babu ke babu ni a duniya yaushe zaki dawo, Kazamin Shirin Da Ankai a zauciyata yanatakai kawo.

*Dukkan Burin Zuciya Bai wuce ke masoyiya, Kalli hawayen zuciya basu gano a idanuwah.

*Mai Raba soyayya sam karda ka manta akwai sakayya, Yafiya baxan ma ba Allah bazai barka ba Kajiya

*Wayyo an dauke Farin Cikina Kece burina Masoyiya, Kiyi hakuri matata kaddarata kenan a duniya.


Wannan Wakar fa Tayi ba'a magana zaku Iya Sauketa akan Wayar ku ta hanyar dannan Alamar download dake kasa. 

Music: Abdul D One - Kazamin Shiri
: :
Type: Audio
Version: Latest
File Size: 7.49 Mb
Duration:
:
Downloads: 55
Upload Time: 18:36 GMT
Uploaded Date: Jun 23, 2020