MUSIC: Abdul D One – Duba New Song Mp3 2020

Sabuwar wakar Abdu D One Mai Taken Duba, Wannan Wata Sabuwar waka ce da Abdul d one ya rera mai taken duba Wakar tayi dadine sabida yayita akan soyayyane. Ga kadan Daga cikin baitocin Wakokin. 

Duba Ni dake Kwai Kauna.
Sannan Da Fahimtar Juna. 
Bani sauraren zancw na rabewa. 
Karki manta ni dakw sone ya hadawa. 
babu zancen kalma ta rabewa. 
Karkashin zuciya ke na ajewa. 
Wanda baison ganin mu zaya bacewa. 

Zaku iya saukar da wannan wakar ta hanyar danna alamar dame qa. 

MUSIC: Abdul D One – Duba New Song Mp3 2020
Type: Audio
Version: Latest
File Size: 3.19 MB
Durations: 02:49
Categories: Wakoki
Downloads: 1597
Upload Time: 21:45 GMT
Uploaded Date: Sep 3, 2020