Music: Abdul D One – Akwai Kama

MUSIC: Abdul D One – Akwai Kama 

Saukae da Sabuwar wakar Abdul d one mai taken Akwai kama New Song. 

Wannan Wata Sabuwar waka ce daga Bakin Jarumin mawakinnan Wato Abdul D One, Kowa Dai Yasa Abdul d One Hakama Kalmar Akwai Kama Hausace Wadda kowa yasanta ba boyayyar kalma bace. 

Wakar dai yayita akan soyayya Koda daga kaji sunan m ba sai na fadimaku wannan ba Nasan Kunsani. 

Sai ku saukar da wakar akan wayar ku ta hanyar danna alamar download dake kasa. 

Music: Abdul D One – Akwai Kama
: :
Type: Audio
Version: Latest
File Size: 3.46 Mb
Duration:
:
Downloads: 69
Upload Time: 05:37 GMT
Uploaded Date: Jun 23, 2020