Muhd Melery - Soyayya Ta HadaSoyayya Ta Hada Daya ce daga cikin tsofaffin wakokin mawaki Umar M Shareef Na Album dinsa mai taken Yar Budurwa wanda sukayi tare da yaransa Wato Abdul D One da kuma Muhd Melery A Shekara ta 2018. Wannan Wakar Dai Mai taken Soyayya Ta Hada Tayi Fice Sosai a shekarun baya 2018 shine Shafin mu mai Albarka Wato NaijaDrop.Com Ya kawo muku ita domin tunawa Da Baya.

Short Lyrics - Abdul D One - Soyayya Ta Hada
Soyayya Ta Hadamu Dake Yar Gata
Karki Manta Alkawar Ki Rike, Kinji Masoyiya
Zuciyata In Babu Ke Ta Sake, Zan Kasa Moriya
Zantukan Ki Su Kadai Na Tuna, Suna Sani Dariya
Kina Fadi Zaki Rayu Dani
In Baya Cuta Kece Magani
Muhd Melery - Soyayya Ta Hada

Type: Audio/Mpeg
Bitrate: 256 kBit/s
Version: Latest
Artist(s): Muhd Melery
File Size: 3.93 MB
Durations: 03:46
Categorie's: Hausa Musics
Sample Rate: 44100
Upload Time: 14:18 GMT
Uploaded by: Lazy Youth
Uploaded Date: Nov 16, 2021
Last Downloaded: Dec 2, 2021
No. Of Downloads: 146