Muhd Melery - Ga AmaryaGa Amarya Daya ce daga cikin tsofaffin wakokin mawaki Umar M Shareef Na Album dinsa mai taken Yar Budurwa wanda sukayi tare da yaransa Wato Abdul D One da kuma Muhd Melery A Shekara ta 2018. Wannan Wakar Dai Mai taken Ga Amarya Tayi Fice Sosai a shekarun baya 2018 shine Shafin mu mai Albarka Wato NaijaDrop.Com Ya kawo muku ita domin tunawa Da Baya.

Short Lyrics - Muhd Melery - Ga Amarya
Kome Ake Akanyi Shi Da Lokaci, Ga Amarya
Kan Amarya Ango Yau Zanyo Tsokaci, Ga Amarya
Ita Rayuwa Fa Sam Batada Tabbaci, Ga Amarya
Yau Kunyi Auren Soyayya A Bakaci, Ga Amarya
Sanadin Ku Yau An Kulla Zumunci, Ga Amarya
Bangare Amarya Da Ango Karamci
Naka Nakane Kamar Hanji......
...........................
Ga Amarya Ga Ango Yau Ranar Bikin Kune
Yan Mata A Rausaya Kai Kowa Ya Taka
Aure Dadi Muyi Shagali Sama
Yan Mata Dara Sunci Gari
Muyi Rawa Kuma Karmu Gaza Haka
Sai Kan Kowa Yayi Jiri
Kai Da Alamu Dukkan Mu Muna A cikin Garari
Muhd Melery - Ga Amarya

Type: Audio/Mpeg
Bitrate: 256 kBit/s
Version: Latest
Artist(s): Muhd Melery
File Size: 3.78 MB
Durations: 03:36
Categorie's: Hausa Musics
Sample Rate: 44100
Upload Time: 14:17 GMT
Uploaded by: Lazy Youth
Uploaded Date: Nov 16, 2021
Last Downloaded: Dec 2, 2021
No. Of Downloads: 134