Mohammed Salah Ya Kamu Da Cutar Korona _ Masar


Total Page Views: 70
Mohammed Salah Ya Kamu Da Cutar Korona _ Masar

Hukumar Kwallon Masar Ta Tabbatar Da Ranar Juma'a Cewa Dan Wasan Liverpool Mohammad Salah Ya Kamu Da Cutar Korona Bayan Gwaji Da Y Tabbatar.

Hukumar Sunce Gwajin Da Sukayi Ya Nuna Sauran Basu Da Wannan Cuta Ta Korona.

Kasar Masar Wacce Zata Karbi Bakuncin Togo A Wasan Neman Gurbin Shiga Gasar Kofin Afrika A Ranar Asabar.

Dan Wasa Salah Zai Killace Kansa Kuma Zai Kauracewa Bugawa Kungiyar Liverpool Har Na Tsawon Mako Biyu

 Salah Yan Bugawa Kungiyar Liverpool Gasar Premier Inda Yaci Har Kwallaye Takwas.