Mawaki Rarara Yaba Ummi Ibro Kyautar Sabuwar Mota Kirar Honda

Mawaki Rarara Yaba Ummi Ibro Kyautar Sabuwar Mota Kirar Honda
1 / 1

1.

A Ci gaba Da Kyautar da Shahararren mawakin Siyasar kuma Chairman na mawaka Wato Dauda kahutu rarara Ya ba diyar mariga rabilu musa Wanda akafi sani da Dan ibro, Rabiat S Umar Wadda Akafi sani da Ummi Ibro Kyautar Sabuwar Mota Kirar Honda Acura Legend. 

Wannan Ba shine Karon  Farko BaIdan Baku manta ba Mawaki rarara ya ba Shahararren Producer Nan Na kannywood wato Bashir Mai shadda Kyautar Sabuwar Mota shima. 

Rarara Dai yakan yi kayuta irin wannan Wasu ya basu mashin Wasu Kuma Kyautar Mota. 

Ga irin Godia da Abinda Ummi Ibro Ta Wallafa A Shafin Ta Na sada zumunta wato Instagram Bayan da ya bata Motar. 

Alhamdulillah Alhamdulillah Alhamdulillah. Baba na bani da isassun kalmomin da Zan iya godiya agare ka Sai da fatan alkhairi nagode Allah ya kasa da alkhairi Allah ya kare Mana ka daga sharrin dukkan abin halitta you are the best nagode @real_dauda_kahutu_rarara @real_rarara_multimedia @al_ameen_afandaj @realibrahimbala1 @real_jamilu_roja @realalinuhu @abdull_danko @abubakar_gboy @real_sheik_isa_alolo @usainirarara @sadiya_sidi_umar @real_maryam_muhdmuhd