Karanta Martanin Hadiza Gabon Akan Saurayin Da Yace Mata SHEGIYA KARUWA MAZINACIYA

Karanta Martanin Hadiza Gabon Akan Saurayin Da Yace Mata SHEGIYA KARUWA MAZINACIYA
Hadiza Aliyu Gabon

Jarumar kannywood Wadda akafi sani da Hadiza Aliyu Gabon Ta Wallafa wani rubutu a shafin ta na sada zumunta wato Twitter akan wani saurayi da ya kirata da munanan kalamai na batanci "Ke Shegiya Karuwa Mazinaciya".

Sai dai jarumar bata biye masa ba Kawai dai tayi masa Addu'a ne Inda tace mai "Ina mai maka fatan Samun Zaman lafiya Da Kuma soyayya a rayuwar ka" Ga dai Yadda abun ya kasance.

Wannan shine Sakon da Saurayin ya tura mata Mai suna Ahmad Babayo

Sai dai Kuma Duk da irin wanna  munana  kalamai da ya fada ma jarumar ita bata biye masa ba sai dai tayi masa Addu'a da fatan Alkhairi. 

Mutane Da dama a shafin nata wato mabiyan ta Sun Tofa Albarkacin Bakin Su Kamar haka.... 

@umar Gombe : Lahira da kallo ba dan matambaya ba! Allah Ka shiryemu Ka tsaremu but a akwai fa matsala more especially how today’s people judge & practice Islam!

@unbreakable : people anyhow, amma mutane akwae karanci rashin addini a tattare dasu bakasn mutum amma kazo kana yi masa kazapi wanda rana lahira aka tambayeka ga kai ga shi babu abunda xaka iya cewa bkmae akwae Allah! Allah yasa mudace

@mahi umar bello : They say ” Idan wawa yayi magana karka masa magana. Mafi alkhairin martani gareshi shine shiru. Idan kayi magana sai yaji dadi. Amma idan kayi shiru sai yaji haushi kamar ya mutu.” How I wish you didn’t even respond to him in anyway.

@Bashir Umar : Kaico!Yanzu fa waɗannan kalaman sai ya maimaitasu a ranar da babu lauya da zai iya kareshi. Allah ka rabamu da aikin da nasani,ameen.

@sani musa Daltu : Allah ka shiryar damu, amma wannan maganar bata dace ba. Duk wanda ya sauka a layi Nasiha ake mashi ba kyara ba. Allah yasa mu fi ƙarfin zuciyar mu.

@DanFulde: Allah shikyauta mutun bazai taba samun chigaba arayuwarsa bai buskanchi challenging ba Allah kasa mufikarfin zukatammu