Maganin Karfin Maza Da Girman Gaba (Treatment of Male Erectile Dysfunction)

Maganin Karfin Maza Da Girman Gaba (Treatment of Male Erectile Dysfunction)

MAGANIN GIRMAN GABA,DA KARFIN MAZA

Yadda zaka magance matsalar inzali da wure shine ta hanyar amfani da maganin gargajiya na asli wanda babu kwaya a cikin sa,domin samun ingantaccen kuzari na har abada. 

Wannan hanya zata magance maka matsalar raunin gana saurin inzali dàttin mara.

Citta mai kogo

 Namijin goro

Tafarnuwa

Kanumfari

Yadda za'a hada shine idan aka samo namijin goron sai a busar dashi sannan a samu yayan citta mai kogo, se asamu tafarnuwa da kanumfari a hada a dake sosai.

Zaka iya zubawa a cikin zuma ka rika shan chokali 1 sau biyu a rana.

Za kuma ka iya sha a cikin nono ko madara ta ruwa chokali 1 sau biyu a rana.

Tsawon sati 2,amma kafin ka fara ganin aikin sa,sai kayi kamar tsawon kwana 3 kana sha,domin yana bin jiki ne.

SHARADI!!! 

Idan Har Kataba samun kanka a Istimnai wajibine Kanemi maganinsa kafin amfani da wannan hadi. Bazeyi aiki ba matukar Kataba Istimnai. 

Ma'anar Istimnai 

Amfani da Hannu ana wasa da AL'aura ko kallon abubuwan batsa dan biyawa kai sha'awa. 


THE TREATMENT OF MEN'S GROWTH AND STRENGTH: The greatest strategy is to divide your concerns or challenges into smaller steps. This strategy will assist you in dealing with the issue of premature ejaculation. Kogo citta mai.

Garlic, Namijin goro Kanumfari Get a goron, dry it, and get some cauliflower seeds. Add the garlic and kanumfari and mix well. You can add honey and sip it. 2 chocolates per day You can also have 1 teaspoon of breast milk or milk twice daily.

For 2 weeks, however before you can see the results, you must drink fo It takes three days since it follows the body.

!!! SHARADI!!! If you are not in Istimnai, you should seek medical attention before utilising this combo.

It won't last as long as Kataba Istimnai. The definition of Istimnai To satisfy your demands, your hands are playing with the genitals or watching p*rnography.