Innalillahi wa Inna ilaihirraji’un Kwana hudu kachal da daura aure Amaryar Abba Dala ta rasu

Total Page Views: 1515

Innalillahi wa Inna ilaihirraji’un Kwana hudu kachal da daura aure Amaryar Abba Dala ta rasu

Kamae yadda Hausawa ke cewa Allah baya barin wani dom wani yaji dadi To hakan ce ta Faru anan, Bayan kwana hudu (4) da yin aure Allah ya karbi ran amaryar Abba dala. 

Amarya kadija kabir Ali Da Angon ta Abba Muhammad dan azumu wanda akafi sani da Abba dala An daura auren su ne ranar lahadin data gabata 23 January 2021 wanda Allah ya karbi ranta a Jiya Alhamis daren juma'a. 

Allah ya jikanta ya gafarta mata