Hamisu Breaker Ft. Mome Gombe - Yadda Kunne Yaji Video

Watch Hamisu Breaker - Yadda Kunne Yaji (Audio + Video). Wannan bidiyon wakar Hamisu Breaker ne mai taken Yadda Kunne Yaji

Hamisu Breaker Mai Jaruma ya fito da wani sabon salo a farkon wannan shekarar inda ya saki bidiyon wakar sa wadda yayi tun a shekarar 2020 wato Yadda Kunne Yaji

an haska bidiyon wannan wakar ne tare da jaruma Mome Gombe kamar yadda suka saba fitowa tare a bidiyon wakokin sa. 

Hamisu Breaker Ft. Mome Gombe - Yadda Kunne Yaji Video
Type: Audio
Version: Latest
File Size: 3.51 MB
Durations: 03:18
Categories: Music Videos
Downloads: 1583
Upload Time: 20:56 GMT
Uploaded Date: Jan 27, 2021