Hamisu Breaker Ft Casty Baby - Nagode

Saukar da sabuwar wakar mamisu breaker tare da cast baby mai taken nagode. 

wannan wata sabuwar waka ce daga bakin jarumin ku wato hamisu breaker mai suna Nagode tare da cast baby. 

hamisu breaker dai ba boyayye bane a fagen waka kowa yasan shi Inda har wasu sukeyi mai take da Mai Jaruma. 

haka zalika Kalmar NAGODE ba boyayya bace a hausa wanda hakan na Nufin godeya. 

zaku iya sauraren wakar sannan ku sauke akan wayarku ta hanyar dannan alamar download dake kasa. 

Hamisu Breaker Ft Casty Baby - Nagode
: :
Type: Audio
Version: Latest
File Size: 4.48 Mb
Duration:
:
Downloads: 48
Upload Time: 18:12 GMT
Uploaded Date: Jun 23, 2020