Hamisu Breaker - "Alkhairi" Mp3 Download 2020

Hamisu Breaker - "Alkhairi" Mp3 Download 2020

Wanna  Ma Wata Sabuwa ce Daga Bakin Hamisu Breaker Mai Jarumar Mata Mai taken Alkhairi. 

Wannan Mawakin Ya sake kAwo maku wata sabuwar waka tashi Mai taken Alkhairi Wadda take dauke da nahisa da Fadakarwa a cikin wannan wakar. 

Yana Bayyana cewa komi yanada Lokaci a wannan Duniyar. Zaku iya saukar da ita daga zaran kun dannan Download dake kasan Wannan Rubutun..

Hamisu Breaker  -
: :
Type: Audio
Version: Latest
File Size: 3.35 Mb
Duration:
:
Downloads: 1332
Upload Time: 08:52 GMT
Uploaded Date: Sep 12, 2020