Garzali Miko - So Na AmanaDownload Garzali miko - So Na Amana Mp3 Song, Sabuwar waka Mai taken So Na Amana wadda mawaki Garzali Miko ya rera, Shahararen Mawaki wanda aka fi sanin da wajen iya wakokin solo da kuma rawar Solo wato Garzali Miko ya yanke shawarar fiddo sabuwar wakar sa wadda aka dade ana jira wato "So Na Amana". 

Idan har kika barni zakisa naji kunya Wannan wakar tayi tashe sosai Domin kuwa tana daya daga cikin manyan wakokin garzali miko. 

Download New song titled "So Na Amana" sung by Garzali Miko. Garzali Miko well-known As Solo Dancer & Singer has decided to release his long-awaited song Title "So Na Amana".

Garzali Miko - So Na Amana

Type: Audio/Mpeg
Bitrate: 256 kBit/s
Version: Latest
Artist(s): Garzali Miko
File Size: 5.58 MB
Durations: 04:23
Categorie's: Hausa Musics
Sample Rate: 44100
Upload Time: 14:27 GMT
Uploaded by: Naxee
Uploaded Date: Jan 11, 2021
Last Downloaded: Sep 24, 2021
No. Of Downloads: 1842