Garzali Miko - Samu Da RashiDownload Garzali miko - Samu Da Rashi Mp3 Song, Sabuwar waka Mai taken Samu Da Rashi wadda mawaki Garzali Miko ya rera, Shahararen Mawaki wanda aka fi sanin da wajen iya wakokin solo da kuma rawar Solo wato Garzali Miko ya yanke shawarar fiddo sabuwar wakar sa wadda aka dade ana jira wato "Samu Da Rashi". 

Allah sarki Samu Da Rashi Hakan Na Nufin Tawakkali ga Ubangiji domin kuwa shine mai badawa kuma shine ke karbewa. Wannan Karen wannan wakar ba ta solo bace daga jin title dinta, Anyway kunsan dai mawaki Garzali Miko bazai baku kunya ba dole zatayi dadi. 

Download New song titled "Samu Da Rashi" sung by Garzali Miko. Garzali Miko well-known As Solo Dancer & Singer has decided to release his long-awaited song Title "Samu Da Rashi".

Garzali Miko - Samu Da Rashi

Type: Audio/Mpeg
Bitrate: 256 kBit/s
Version: Latest
Artist(s): Garzali Miko
File Size: 5.98 MB
Durations: 04:48
Categorie's: Hausa Musics
Sample Rate: 44100
Upload Time: 14:16 GMT
Uploaded by: Naxee
Uploaded Date: Jan 11, 2021
Last Downloaded: Sep 19, 2021
No. Of Downloads: 1426