Garzali Miko - Sama LulayeDownload Garzali miko - Sama Lulaye Mp3 Song, Sabuwar waka Mai taken Sama Lulaye wadda mawaki Garzali Miko ya rera, Shahararen Mawaki wanda aka fi sanin da wajen iya wakokin solo da kuma rawar Solo wato Garzali Miko ya yanke shawarar fiddo sabuwar wakar sa wadda aka dade ana jira wato "Sama Lulaye". 

Sama Lulaye Ko bance ba Kunsa waka ce da za'ayi kida sosai a Cikin ta Musamman Ma ma'abota yin rawar solo. 

Download New song titled "Sama Lulaye" sung by Garzali Miko. Garzali Miko well-known As Solo Dancer & Singer has decided to release his long-awaited song Title "Sama Lulaye".

Garzali Miko - Sama Lulaye

Type: Audio/Mpeg
Bitrate: 256 kBit/s
Version: Latest
Artist(s): Garzali Miko
File Size: 2.24 MB
Durations: 03:51
Categorie's: Hausa Musics
Sample Rate: 44100
Upload Time: 14:13 GMT
Uploaded by: Naxee
Uploaded Date: Jan 11, 2021
Last Downloaded: Sep 24, 2021
No. Of Downloads: 1559