Garzali Miko - Muje SamaDownload Garzali miko - Muje Sama Mp3 Song, Sabuwar waka Mai taken Muje Sama wadda mawaki Garzali Miko ya rera, Shahararen Mawaki wanda aka fi sanin da wajen iya wakokin solo da kuma rawar Solo wato Garzali Miko ya yanke shawarar fiddo sabuwar wakar sa wadda aka dade ana jira wato "Muje Sama". 

Muje sama wannan Kalmace da ake amfani da Ita wacen rawa Mussamman Rawa irin ta gidan Solo. Hakan Na Nufin wannan wakar ta solo ce bama sai na Fada ma. 

Download New song titled "Muje Sama" sung by Garzali Miko. Garzali Miko well-known As Solo Dancer & Singer has decided to release his long-awaited song Title "Muje Sama".

Garzali Miko - Muje Sama

Type: Audio/Mpeg
Bitrate: 256 kBit/s
Version: Latest
Artist(s): Garzali Miko
File Size: 5.26 MB
Durations: 04:02
Categorie's: Hausa Musics
Sample Rate: 44100
Upload Time: 14:05 GMT
Uploaded by: Naxee
Uploaded Date: Jan 11, 2021
Last Downloaded: Sep 19, 2021
No. Of Downloads: 1387