Garzali Miko - Kece (Audio + Video)Ku Saukar da sabuwar wakar mawaki Garzali Miko wadda yaa rera mai taken "Kece"  (Audio + Video), Wannan wakar dai mawakin ya rera ta ne akan soyaya inda yake bayyana masoyiyar shi itace ita kadai wadda yakeso babu wata bayan ita. 

Wannan wakar saboda dadin da tayi shine mawakin bai tsaaya a iya rera ta ba domin har bidiyon ta sai da yayi Gashinan sai ku kalla kuma ku saukar kan wayar ku. 

Download Garzali Miko's new song "Kece" (Audio + Video). This song was sung by the singer about love where he describes his girlfriend as the only one he wants no other than her.

This song is so fun that the singer can't stop singing because her video has to be played and you have to watch it and download it to your phone.

Garzali Miko - Kece (Audio + Video)
Download Zip!
Type: Audio/Mpeg
Bitrate: 256 kBit/s
Version: Latest
Artist(s): Garzali Miko
File Size: 6.97 MB
Durations: 03:38
Categorie's: Hausa Musics
Sample Rate: 44100
Upload Time: 20:52 GMT
Uploaded Date: Apr 12, 2021
Last Downloaded: Jul 29, 2021
No. Of Downloads: 1479