Fresh Emir - Zaman Banza (Ayau Album Episode 4)
Kamar yadda kuka sani Mawaki Fresh Emir mawakin wakokin hausa hip hop ne da sauran su Kadan daga cikin wakokin da Fresh Emir yake ya fidda Album dinsa mai suna AYAU.  

Wannan Album din ya fitar dashi a shekarar 2020 Wakokin dake cikin wannan Album din guda 12 ne, A Cikin Album din yayi wakoki masu ma'ana sosai Domin kuwa duk wakokin da yayi a cikin Album din yayi su akan matsalolin dake damun arewacin Nigeria kama daga kan rashin tsaro, sace mutane, kisan kai, da dai sauran su. 

Wannan wakar anyi ta ne ga matasa Har ma ga tsofaffi masu zaman banza wadanda basu iya tashi su nemi sana'a. Sai kaga mutum ya gama karatu Amma yace dole shi aikin gwamnati yake jira Bazai tashi ya nemi sana'a ba, Allah ya kyauta. 

There are 12 songs in this album, Fresh Emir he sang very meaningful songs on this Album. All the songs he did in the album were about the problems in northern Nigeria such as insecurity, kidnappings, murders, and so on. Download Fresh Emir 2020 Album A YAU.

Kindly disregard the following text.
Download song by Fresh Emir, Download Fresh Emir 2021 Song, Fresh Emir Latest Song, Fresh Emir New album, Download Fresh Emir new songs, Download Fresh Emir Mp3 songs, Download Fresh Emir Musics.

Fresh Emir - Zaman Banza (Ayau Album Episode 4)
Download Zip!
Type: Audio/Mpeg
Bitrate: 128 kBit/s
Version: Latest
Artist(s): Fresh Emir
File Size: 3.97 MB
Durations: 01:53
Categories: Hausa Musics
Sample Rate: 44100
Upload Time: 17:56 GMT
Uploaded Date: Jan 14, 2021
Last Downloaded: Monday, June 14th, 2021
No. Of Downloads: 1604
Download (Server 1)
Download (Server 2)
Download (Server 3)