Fresh Emir - Wasika Ga Shugaban Kasa (Episode 1)

Fresh Emir - Wasika Ga Shugaban Kasa (Episode 1)

Fresh Emir - Wasika (Ga Shugaban Kasa) Episode 1 (Official Video)

Kamar Yadda Kuka saba sauraren wakokin Fitaccen wmawakinnan wako Fresh Emir ta Fannin Isar da Sako.

To a yau ma ya fito da wani sabon salon isar da sako Mai taken Wasika ga shugaba kasa. 

Kamar yadsa kuka sani Fresh Emir AKA Aku mai bakin Magana Abaya Yayi Episode da dama Ya wakar sa ta isar da sako mai taken AYAU

To wannan Wani sabon Shiri ne daya shirya Wanda Muke fatan zai nishadantar daku Sannan Zai isa Ga Wadanda yayi ma wannan wasikar. 

Fresh Emir - Wasika Ga Shugaban Kasa (Episode 1)
: :
Type: Audio
Version: Latest
File Size: 2.62 Mb
Duration:
:
Downloads: 171
Upload Time: 20:25 GMT
Uploaded Date: Jul 18, 2020