Duk Yar Sandar Datayi Cikin Shege To A Bakin AikinTa-- kotu.

Duk Yar Sandar Datayi Cikin Shege To A Bakin AikinTa-- kotu.

Wata Kotu Dake Zamanta A Babban Birnin Tarayya Abuja Ta Jaddada Hukuncin Korar Duk Jami'ar Yan Sanda datayi Cikin Shege. 

Biyo bayan Karar Da Kungiyar Lauyoyi ta Shigar Kan Korar Wata Jami'ar Yan Sanda Bisaga Samunta Da Laifin Yin Ciki Ba Tare Da Aure Ba. 

Kotu Ta Jaddada Wannan Hukunci Inda mai Shari'a Yace Shi Tun Farko Ma Baiga Dalilin Yin Kutse Akan Dokar Yansanda ba. 

Yace Shifa Wannan Aikin Babu Wanda Akayima Dole Sai Yazama Dan Sanda. 

Don Haka Babu Wanda Zai 6ata Ma Hukumar Suna Kuma Yace Baza'a Hukunta Shi Ba. 

Duk Yadda Mukayi Najin Ta Bakin Lauyoyin Wadda Tashigar Da kara Abin Ya CI Tura.