Download Yamu Baba - Matar SojaKu saukar da sabuwar wakar Yamu Baba wanda akafi sani da Angon Sambisa da kuma abokiyar aikin sa wato Zainab Sambisa mai taken Matar Soja, Wannan wakar mawakin barkwanci Sani Liya Liya ne ya rera ta, 

Wakar tayi dadi sosai domin kuaa kuwa kunsa yamu baba duk wakar da yakeyi tana yin dadi domin dan baiwar kuma fasihin mawakinnan ne yake yinta wato Sani Liya Liya.

Matar Soja Wannan wakace da yamu baba yake ganin budurwa ta wuce Shikuma ya bita da sunan yana sonta Ashe Maisan Rigima yake kira ma kansa ba Domin kuwa matar Soja ce.

Download Yamu Baba - Matar Soja

Type: Audio/Mpeg
Bitrate: 256 kBit/s
Version: Latest
Artist(s): Yamu Baba
File Size: 4.61 MB
Durations: 04:30
Categorie's: Hausa Musics
Sample Rate: 44100
Upload Time: 11:46 GMT
Uploaded by: Naxee
Uploaded Date: Jan 12, 2021
Last Downloaded: Sep 19, 2021
No. Of Downloads: 11031