Download Yamu Baba Ft Zainab Sambisa – Mai Corona Mp3 Song 2020

Download Yamu Baba Ft Zainab Sambisa – Mai Corona Mp3 Song 2020

Sabuwar Waka Daga Bakin Matashin Mawakinnan Wato Liya-Liya Mai wakokin Barkwancinnan wato Sambisa Wadda Yamu Baba Masu Kamfanin 3sp Suke hawan wakokin Nasa. 

To yauma ga wata sabuwa daga bakin Mawakin Wadda Kamar Yadda aka saba Yamu baba Da zainab Sambisa Sune suka hau wanna  wakar mai suna Mai Kwarona.

Wannan Wakar Sunyi ta akan Wannan Cutar data addabi duniya Wato kwarona Inda Sukayi wakar Ta barkwanci Akan Wannan Cutar. 

Zaku iya kallon Videon wannan wakar Sannan Kuyo download din audio dinta a qasan Rubutunnan. 

Download Yamu Baba Ft Zainab Sambisa – Mai Corona Mp3 Song 2020
: :
Type: Audio
Version: Latest
File Size: 4.89 Mb
Duration:
:
Downloads: 1379
Upload Time: 20:00 GMT
Uploaded Date: Sep 13, 2020