Download Sarkin Waka Ft. Nasifa Abdullahi - LABARINA 2 (Mp3 Song)
Sabuwar Wakar Labarina 2 wanda Naziru sarkin waka da Nafisa Abdullahi (SUMAYYA) Suka rera.
Wannan Wakar Tayi dadi sosai Domin a cikin wannan wakar zaka fahimci inda chakwakiyar labarina ta dosa. Wakar sun rerata a Wajen Birthday din Maryam Waziri (LAILA) tare da Nuhu Abdullahi (MAHMUD).
