Download Sarki waka - Labarina (Happy Birthday Lailah) Mp3 Song

Sabuwar wakar Naziru M Ahmad Wadda aka rera a series din Labarina na Arewa 24 wanda yake zuwa maku duk sati (weekly). 

Wannan wakar Daya ce daga cikin wakokin Wannan series wato Labarina Wadda aka rera a wajen Birthday din (LAILA)  Inda nafisat Abdullahi da Naziru Sarkin waka suka rerata.