Download Salim Smart - Amanar Zuciya Mp3

Waka Daga bakin matshin mawaki Salim smart wanda Ya rera wakar Zo mu Sasanta To ayau ma Gamu dauke da wata sabuwar waka tashi mai taken Wazana Baiwa amanar zuci.

Wannan wakar dai daga Jin sunan  title dinta it's obviously ta soyayya ce Ba Sai na gaya muku ma, Zaku iya saukar da ita akan wayar ku ta hanyar dannan download dake qasa. 

Download Salim Smart - Amanar Zuciya Mp3
Type: Audio
Version: Latest
File Size: 4.28 MB
Durations: 04:09
Categories: Hausa Musics
Downloads: 1401
Upload Time: 06:26 GMT
Uploaded Date: Oct 16, 2020