MAKARANTA Episode 1 Complete Hausa Series

Download MAKARANTA Episode 1 Complete Hausa Series,  Ku saukar da wannan sabon series mai dogon zango Mai taken MAKARANTA Wanda kamfanin Arewa Age Movie Production suka dauki nauyin wallafawa. Wannan dai film ne da aka shirya shi dauke da kabilu daban daban A karance kuda 17.

Sun shirya wannan shiri ne akan yadda ake koyar da kwanciyar aure da kuma jima'aii, Wanda Hukumar tace fina finai taga bai cancanta su wallafa irin wannan film ba duba da yanayin al'adar mu ta hausa. 

Duk da dai hukumar ta ta hana kamfanin wato Arewa Age Movie Production hakan baisa sunki wallafa wanan fim ba, Inda suka fidda Episode daya daga cikin wannan shiri. 

Zaku iya kallon wannan shiri gami da download kai tsaye a rubutun Dake kasa, Mun gode da ziyartar wannan shafi namu mai Albarka wato NaijaDrop.Com 

Download Now