Download Hamisu Breaker - Masoyi Majinyaci Mp3 SongSabuwar Waka Daga Bakin Mawaki Hamisu Breaker Mai Taken Masoyi Majinyaci. 

Wannan Ma Wata Sabuwar Waka ce Wadda Mawaki Hamisu Breaker mai jarumar mata ya rera, Kamar yadda kuka sani mawaki hamisu breaker ya kware wajen iya salon wakokin Soyayya na Hausa. 

To a wannan Lokacin Ma Ya tsaya ya natsu ne wajen rera wannan Wakar domin ganin ya faranta ma masoyan sa rai, Wakar yayi ta ne Salon tsohuwar war wakar sa Wato Jarumar Mata. 

Zaku iya Saukar da wannan wakar kan Wayar Ku Ta Hanyar danna Alamar download dake kasa. 

Download Hamisu Breaker - Masoyi Majinyaci Mp3 Song
Download Zip!
Type: Audio/Mpeg
Bitrate: 256 kBit/s
Version: Latest
Artist(s): Hamisu Breaker
File Size: 3.94 MB
Durations: 03:47
Categorie's: Hausa Musics
Sample Rate: 44100
Upload Time: 16:25 GMT
Uploaded Date: Nov 5, 2020
Last Downloaded: Jul 29, 2021
No. Of Downloads: 14429