Garzali Miko - "Baby"

Download Garzali Miko New Song Titled "Baby" Mp3 Song Mawaki Kuma mai rawar gala Wato garzali miko ya fiddo da wata zazzafar waka mai taken BABY

Wannan wakar tayi trending sosai a shafukan sada Zumunta Inda mukene da kuma Manyan jaruman hausa film sukayi Skit dinta. 

Short Lyrics - Garzali Miko - Baby
Na Rike jaka ta hannu na daya na hannun baby
Kin wuce yan mata don ke ce daya mai sunan baby 
Na musu duk rata tunda na samu yabo bakin baby
Ko a cikin Birni idan an ganni ina ka baro baby

Wannan shine kadan daga cikin baitocin wannan wakar, Wadda sunyi bidiyon ta tare da Jarumar Shirin film dinnan na Izzar so wato Aisha Izzar So


Garzali Miko - "Baby"
 • Song Title: Baby |
 • Artist: Garzali Miko |
  • Released On: 2021
  • File Type: audio/mpeg
  • File Size: 3.30 MB
  • Bitrate: 125Kbps
 • Duration: 3:15
 • Sample Rate: 44100
 • Channel Mode: stereo
 • Encoder Option: CBR128
 • Frame Length: 418
 • Raw Synch: 4094
 • File Ratio: 0.0907
 • Encoding: ISO-8859-1
 • Categorie's: HAUSA
 • Last Downloaded: Aug 19, 2022
 • Uploaded Date: Mar 26, 2021
 • No. Of Downloads: 14637