Download "Furucin Baki" By Hamisu Breaker Ft. Hussaini Danko & Isah Ayagi (Mp3 Song)Kamar Yadda wannan Shafin namu ya saba kawo maku sabbin wakokin hausa To a yau ma muna tafe maku da wata sabuwar waka daga bakin shahararrun mawakan hausanan wato Hamisu Breaker, Hussani Danko & Isah Ayagi Mai taken "furucin Baki"

Idan akace furucn baki a hausance kowa yasan ko mi ake nufi, Ma'ana Maganar da Baki Ya Fidi. Daga jin wakar dai kasan ta soyayya ce Ko da daman Mawakan a Fannin wakokin soyayya akafi sanin su. 

Download

Type: Audio/Mpeg
Bitrate: 256 kBit/s
Version: Latest
File Size: 4.24 MB
Durations: 04:06
Categorie's: Hausa Musics
Sample Rate: 44100
Upload Time: 07:57 GMT
Uploaded by: Naxee
Uploaded Date: Nov 13, 2020
Last Downloaded: Sep 24, 2021
No. Of Downloads: 11489