Dan Musa Gombe - Lokaci Sakarai (2021 Song)

Download Dan Musa Gombe - Lokaci Sakarai Mp3 (2021 Song) Ina masoya Ma'abota Sauraren Wakokin Hausa To ga wata sabuwa daga bakin Prince Dan Musa Gombe mai taken Lokaci Sakarai. Wannan wakar Daya ce daga cikin wakokin album dinsa mau suna LAYAR ZANA wanda Ya fidda a wannan shekarar ta 2021.

Kowa dai yasan Lokaci baya jiran mutum Idan lokaci yayi ko ya wuce bazai taba Dawowa ba. To shine dan Musa gombe yayi waka akan Hakan Lokaci sakarai ne. 

Zaku iya samun sauran wakokin wannan Album din mai taken LAYAR ZANA ta hanyar dannan rubutub DOWNLOAD DAN MUSA GOMBE LAYAR ZANA ALBUM 2021.

Here is a new song by Prince Dan Musa Gombe tagged Lokaci Sakarai. This song is one of the songs from his album LAYAR ZANA which he released in 2021. You can find more songs from this album titled LAYAR ZANA by click this text =>  DOWNLOAD DAN MUSA GOMBE LAYAR ZANA ALBUM 2021


Dan Musa Gombe - Lokaci Sakarai (2021 Song)
 • Song Title: Lokaci sakarai |
 • Artist: Dan Musa |
  • Released On:
  • File Type: audio/mpeg
  • File Size: 5.96 MB
  • Bitrate: 125Kbps
 • Duration: 5:59
 • Sample Rate: 44100
 • Channel Mode: stereo
 • Encoder Option: CBR128
 • Frame Length: 417
 • Raw Synch: 4094
 • File Ratio: 0.0907
 • Encoding:
 • Categorie's: HAUSA
 • Last Downloaded: Aug 19, 2022
 • Uploaded Date: Jan 14, 2021
 • No. Of Downloads: 1957