Download Dan Musa Gombe - Da Bara Gara Gambara (2021 Song)Download Dan Musa Gombe - Da Bara Gara Gambara Mp3 (2021 Song) Ina masoya Ma'abota Sauraren Wakokin Hausa To ga wata sabuwa daga bakin Prince Dan Musa Gombe mai taken Da Bara Gara Gambara. Wannan wakar Daya ce daga cikin wakokin album dinsa mau suna LAYAR ZANA wanda Ya fidda a wannan shekarar ta 2021.

Da bara gara gambara Waka Ce da Prince dan musa ya rera inda yake Bayya cewa Shi da yayi bara Gara Yaje Yayi gambbara Haka Kuma Gambara Tafi Damfara, Caca Muke Kuran Dara Karyama Ku kira ta Yaudara ce. Wakar Tayi dadi sosai Ba Karya. 

Zaku iya samun sauran wakokin wannan Album din mai taken LAYAR ZANA ta hanyar dannan rubutub DOWNLOAD DAN MUSA GOMBE LAYAR ZANA ALBUM 2021.

Here is a new song by Prince Dan Musa Gombe tagged Da Bara Gara Gambara. This song is one of the songs from his album LAYAR ZANA which he released in 2021. You can find more songs from this album titled LAYAR ZANA by click this text =>  DOWNLOAD DAN MUSA GOMBE LAYAR ZANA ALBUM 2021

Download Dan Musa Gombe - Da Bara Gara Gambara (2021 Song)
Download Zip!
Type: Audio/Mpeg
Bitrate: 256 kBit/s
Version: Latest
Artist(s): Dan Musa Gombe
File Size: 4.17 MB
Durations: 04:02
Categorie's: Hausa Musics
Sample Rate: 44100
Upload Time: 22:17 GMT
Uploaded Date: Jan 13, 2021
Last Downloaded: Jul 29, 2021
No. Of Downloads: 1771