Download Auta MG Boy - Na Shiga So Mp3 SongDownload Auta MG Boy - Na Shiga So Mp3 Song Ku Saukar Da Sabuwar wakar Auta MG Boy Mai taken Na shiga Soyayya, Wannan Waka Tayi dadi sosai domin kuwa Auta MG ya tsaya ya Natsu wajen Rera wannan wakar. 

Saboda dadin da wannan wakar tayi hakan ne yasa wannan shafi namu mai Albarka NaijaDrop.Com ya kawo muku ita Hadi da kadan daga cikin baitocin Wannan Wakar. 

Short Lyrics - Auta MG Boy Na Shiga So
Girman Ki A Zuciya Ya Wuce Inyi Misali.
Mai Kyau Na Ido Sai ma In kinsa Kwalli.
Na Kulle Kofar Har Na Yada Makulli.
A Gidana Wataran Ae Zaki shiga Lalle
In so ya kai so Ni dake Bazanyi Fushi Sam Ba.
Mata Da Yawa Ke Bina Ko daya Bazan Dauko ba.
Daga Ke Na Kulle Kofata Ba Zancen Karya Ba.
A Madubi In Na Duba Kece Ko Ban Waigo Ba
Kallaon Ki Nikeyi Zahiri Ba Wai a Mafarki Ba.
Zaben Danayo Zabe ne Ban Canza Ganina Ba.
So So So Soyayya, Mai So Na....

Wannan shine Kadan Daga cikin wannan wakar Kada ku manta kuyi share din wannan wakar a Facebook groups ko whatsapp Domin yan uwa suma su saurara.

Download Auta MG Boy - Na Shiga So Mp3 Song

Type: Audio/Mpeg
Bitrate: 256 kBit/s
Version: Latest
Artist(s): Auta MG
File Size: 3.59 MB
Durations: 03:24
Categorie's: Hausa Musics
Sample Rate: 44100
Upload Time: 20:18 GMT
Uploaded by: Lazy Youth
Uploaded Date: Feb 23, 2021
Last Downloaded: Oct 18, 2021
No. Of Downloads: 118800