Download Auta MG Boy - Baba Ayi Min Aure Mp3 Song

Download Auta MG Boy - Baba Ayi Min Aure Mp3 Song. Ku saukar da sabuwar wakar Auta Mg Boy Mai taken Baba Ayi Min Aure. 

Wannan waka tayi dadi sosai domin kuwa yayi ta akan Yadda yake nuna son sa da Aure wato a Cikin baitin wakar yana cewa "Nayi Girma Nai Hankali Baba Ayi Min Aure" Gatanan ku saukar a kasan rubutunnan. 

Download Auta MG Boy - Baba Ayi Min Aure Mp3 Song
Type: Audio
Singer: Auta MG
Version: Latest
File Size: 3.78 MB
Durations: 03:36
Categories: Hausa Musics
Downloads: 1120
Upload Time: 06:15 GMT
Uploaded Date: Feb 22, 2021