Download Ado Gwanja – Mamar Mamar Mp3 Song

Wannan wata waka ce Daga Bakin Shaharren Mawakin Matan nan wato ado gwanja mai taken Mamar, Kowa yasan yadda mawaki ado gwanja ya shahara wajen iya wakokin Mata To wannan wakar ma tayi dadi sosai ba'a magana. 

Zaku iya saukar da wannan wakar akan wayar ku ta hanyar dannan alamar download dake kasan wannan rubutun. 

Download Ado Gwanja – Mamar Mamar Mp3 Song
Type: Audio/Mpeg
Bitrate: 128 kBit/s
Version: Latest
Artist(s): Ado Gwanja
File Size: 6.52 MB
Durations: 04:24
Categories: Hausa Musics
Sample Rate: 44100
Upload Time: 21:11 GMT
Uploaded Date: Nov 10, 2020
Last Downloaded: Friday, May 7th, 2021
No. Of Downloads: 14190