Download Abdul D One - Shalele Na Mp3 Song

Ina Masoya Ma'abota sauraren wakokin Soyayya Na Hausa To ayau ma Shafin NaijaDrop.Com yana tafe maku da wata sabuwar waka Daga Bakin Fasihin Mawakinan Wato Abdul D One Mai Suna Shalele Na

Wannan Wakar Anyi ta akan Soyayya ne, Idan akace Shalele Na A Hausance ana Nufin Dan Gaban Goshi Ma'ana Wanda Akeji Dashi Wanda ba'a ganin Laifin sa. 

Wannan Wakar Yayi ma masoyiyarsa Ne Inda yake waketa sosai Yana Nuna irin bajintar da tai a rayuwar sa Amma Fa A cikin wakar.

ENG 

Listeners of Hausa love songs Today as usual, NaijaDrop.Com is bringing you a new song by Abdul D One called Shalele Na. 

This song is about love. In Hausa Language Shalele means "privileged". The one who has not letting someone to upset him. 

This song is about his girlfriend. It shows the care his girlfriend has given him in his life.

Download Abdul D One - Shalele Na Mp3 Song
Type: Audio
Version: Latest
File Size: 3.55 MB
Durations: 03:21
Categories: Hausa Musics
Downloads: 11787
Upload Time: 22:24 GMT
Uploaded Date: Sep 18, 2020