Download Abdul D One – In Zaki Bini Muje Mp3 2020

waka Daga Bakin Mawaki Abdul D One Mai Sunan In zaki bini Muje Wannan Wakar Anyi ta a Cikin wannan shahararren Fim dinnan Mai suna Zainabu abu. 

Wannan Film din mai suna zainab abu Anyi mai wakoki Da Dama Wanda Har abdul d one tare da Umar m shareef sai da suka hadu sukayi waka tare akan  wannan Wannan Fim din Mai suna Zainab abu. 

Wannan Film ya hada shahararrun Jarumai Irin Su Ali Nuhu, Momee Gombe Da Kuma Mawakin Umar m shareef Duk A Cikin  Wannan Shiri Mai suna Zainab Abu. 

Download Abdul D One –  In Zaki Bini Muje Mp3 2020
Type: Audio
Version: Latest
File Size: 3.61 MB
Durations: 03:25
Categories: Hausa Musics
Downloads: 1478
Upload Time: 06:10 GMT
Uploaded Date: Oct 16, 2020