Dan Ubanki Ki Shiga Hankalin Ki - Cewar Jarumin "Izzar So" Ahmad Lawal

Dan Ubanki Ki Shiga Hankalin Ki - Cewar Jarumin "Izzar So" Ahmad Lawal

A Wani gajeren bidiyo da jarumin izzar so yayi Ya fusata Kwarai Inda Yake ba Rahama Sadau Shawara akan Hotunan Badala Da ta dora A Shafukan Sada Zumunta, wanda wadannan Hotunan Sun jawo wani yayi comment na Batanci ga manzon Allah (SAW) 

A bidiyon da yayi Ranshi ya baci matuka inda har yake Cewa "Rahama Sadau Ki shiga hankalin ki,  Goya Ki kikeso muyi Ko dan Kinga Ana Lallaba Ki dan Ubanki. 

Ga Full din videon nan A QASAN wanann rubutun sai ku kalla domin gane ma idanun ku.