Da Zarar Na Koma Jam'iyyar APC Zakaji Sundaina Tuhumata.

Da Zarar Na Koma Jam'iyyar APC Zakaji Sundaina Tuhumata.

Mataimakin Gwamnan Jihar Zamfara Kenan Keyin Hannun Ka Mai Sanda Ga Yan Majaissar Jihar Zamfara Bisa Yunkurin Tsigeshi Da Sukeyi. 

Tunbayan Komawar  Gwamnan Jihar zamfara Jam'iyyar APC Mai Mulki Ake Taqaddama Da  Mataimaki Gwamnan Kancewa Shi bazai Sauya Shekaba. 

Rikicin Ya Dauki Sabon Salo Ne Yayinda Yan mahalissar Jihar Suka Fara Yunkurin Tsigeshi Daga Muqamin Shi inda shi Kuma Yace bazata Sabu Ba. 

Babbar Mai Shari'a Ta Jihar Zamfara tayi kira ga Mataimakin Gwamanan Cewa Ya Gurfana A Agabanta.

Inda Ya Bayyana Cewa Tun farko ma hakan Bai kan Doka Don Haka Bazai jeba. 

Mahadi Ali Gusau Yace Kawai Don Na Tsaya Akan Ra'ayi Na Ne shiyasa Akeyimin Wannan Bita Da Kullin .

Yace Da'Ace Zai Aje Kari Ya Yi Mubaya'a Ga Gwamnan Da  Zakaji Sunyi shiru Kuma Sun Janye Duk Wani Zargi Da'ake Yi Mashi. 

Ana Dai Tuhumar Mataimakin Gwamna Da Laifuka Da Dama wanda Yace Shi Da kansu Bai Fahimci Wasu Ba.