Babbar Sanarwa Akan Cigaban Film Din Labarina Daga Bakin Aminu Saira

Babbar Sanarwa Akan Cigaban Film Din Labarina Daga Bakin Aminu Saira
Babbar Sanarwa Akan Film Din Labarina Daga Bakin Aminu Saira

Masoya masu sha'awar kallon shirin labarina sun nuna rashi dadin su sakamakon sanar war da babbar jaruma mai taka rawar gani a wannan film din wato Nafisa Abdullahi (Sumayya) na cewa ta fice daga wannan shiri satin da ya wuce.  

Mutane da dama na tunanin wannan shine karshen wannan shirin wato Labarina, Wanda ba haka bane Domin kuwa director Aminu Saira yayi sanarwa a shafin sa na sada zumunta, Inda yake cewa shirin zai cigaba da zuwa kamar yadda aka saba duk sati. 

Ga dai jawabi nan daga bakon sa sai ku kalla. 

SANARWA! SANARWA! SANARWA!
Daga Kamfanin @sairamoviestv game da Shirin #LABARINA Series. Muna Baku Hakuri, Muna kuma Godiya gare ku Masoya