Ba Wanda Zai Kama Rahama Sadau Ya Yanke Mata Hukuncin Kisa Cewar Hadimin Buhari _ Bashir Ahmad


Total Page Views: 94
Ba Wanda Zai Kama Rahama Sadau Ya Yanke Mata Hukuncin Kisa Cewar Hadimin Buhari _ Bashir Ahmad

Karyane Ba Wanda Zai Kama Rahama Sadau Ya Yanke Mata Hukuncin Kisa _ Hadimin Buhari Bashir Ahmad

Kamar Yadda Al'umma Suke Rade-radin Cewa An kama Rahama Sadau Kuma An Yanke Mata Hukuncin Kisa Sakamakon Hotunan Tsiraicj Da Ta Fitar Har Suka Janyo Akayi Batanci Ga Shugaban Halitta (S. A. W.).

Kwatsam Hadimin Buhari Wato Bashir Ahmad Ya Fito Ya Karyata Wannan Magana Ya Kumayi Kira Ga Al'umma Sh Guji Duk Wani Zance A Kafar Sada Zumunta Wanda Bai Inganta Ba Don Gudn Kaucewa Jita-Jita.

Tabbas Rahama Sadau Bata Kyauta Ba Amma Kuma Cece-Kuce Gameda Kamata Da Yanke Mata Hukunci Wannan Duk Qanzon Kurege Ne Inji Bashir Ahmad.

A Karshe Ina Kira Ga Al'umma Su Kiyayi Duk Wata Profiganda Wacce Zata Zama Silar Tayar Da Fitina A Tsakanin Al'umma.