Ba Wanda Zai Kama Rahama Sadau Ya Yanke Mata Hukuncin Kisa Cewar Hadimin Buhari _ Bashir Ahmad

Total Page Views: 33
Ba Wanda Zai Kama Rahama Sadau Ya Yanke Mata Hukuncin Kisa Cewar Hadimin Buhari _ Bashir Ahmad

Karyane Ba Wanda Ya Kama Rahama Sadau Ya Yanke Mata Hukuncin Kisa _Bashir Ahmad Hadimin Buhari A Kafofin Sada Zumunta.

Kamar Yadda Al'umma Suke Rade-radin Cewa An kama Rahama Sadau Kuma An Yanke Mata Hukuncin Kisa Sakamakon Hotunan Tsiraici Da Ta Fitar Har Suka Janyo Akayi Batanci Ga Shugaban Halitta (S. A. W.).

Kwatsam Hadimin Buhari Wato Bashir Ahmad Ya Fito Ya Karyata Wannan Magana Ya Kumayi Kira Ga Al'umma Sh Guji Duk Wani Zance A Kafar Sada Zumunta Wanda Bai Inganta Ba Don Gudn Kaucewa Jita-Jita.

Tabbas Rahama Sadau Bata Kyauta Ba Amma Kuma Cece-Kuce Gameda Kamata Da Yanke Mata Hukunci Wannan Duk Qanzon Kurege Ne Inji Bashir Ahmad.

A Karshe Ina Kira Ga Al'umma Su Kiyayi Duk Wata Profiganda Wacce Zata Zama Silar Tayar Da Fitina A Tsakanin Al'umma.