Ba Sabuwar Jam'iyya Bace Muka Kafa--- Inji Sen Kwankwaso

Ba Sabuwar Jam'iyya Bace Muka Kafa--- Inji Sen Kwankwaso

Jagoran Darikar Kwankwasiyya  Yace Ba Sabuwar Jam'iyya bace Ya Kafa.

A wata Fira Da Yayi Da Manema Labarai A Safiyar Yau Talata Yace Ba Sabuwar Jam'iyya bace Ya Kafa Kungiyace. 

Sen Rabi'u Musa Kwankwaso yace Kungiyace Suka Kafa Don Kawo CI Gaba Da Kuma Samun Mulkin Adalci A Nigeria .

Ba Kamar Yadda Wasu Ke Tunani Ba,  Domin Wasu na Fadin Cewa Jam'iyace Kwankwaso Ya Kafa .

Kungiyar Wadda Sukayi Ma Laqabi Da The National Movement Ta Kunshi Manayan Yan Siyasa Daga Kudu Da Arewacin Nigeria. 

Gogaggun Yan Siyasa Ne Wadanda Suka Rike Manyan Muqamai. 

Cikin Su Akwai Tsoffin Gwamnoni Da Tsaffin Sanatoci Da Kuma Masu Ruwa Da Tsaki A Lamuran Yau Da Kullum. 

"Kungiyace Da Muka Kafa Domin Samarda Cigaba A Kasa Da Kuma Shugaban CI Nagari amma ba jam'iyya Bace"

Ana Iya Cewa Yazuwa Yanzu Ba'asan Matsayar Jagoran Kwankwasiyyar Ba.