Auta MG Boy - Kina Zuciyata

Download Auta MG Boy - Kina Zuciyata Mp3 Song. Wannna sabuwar waka ce daga bakin matashin mawakinnan soyayya na hausa wato Auta Mg Boy mai taken Kina Zuciyata Masoyiya.

Wannan wakar dai tayi dadi domin kuwa mawakin yayi amfani da kalaman Hikima wajen rera ta.

Wadda Shahararre kuma Mawaki sannan Director a masana'antar Shirya Fina Finai Ta white House Family Wato Adam Zango yayi Bidiyon Wannan Wakar Tare Da Ummi Rahab da Kuma Aknaan Bamenda


Auta MG Boy - Kina Zuciyata
 • Song Title: Kina Zuciyata |
 • Artist: Auta MG Boy |
  • Released On:
  • File Type: audio/mpeg
  • File Size: 3.84 MB
  • Bitrate: 125Kbps
 • Duration: 3:40
 • Sample Rate: 44100
 • Channel Mode: stereo
 • Encoder Option: CBR128
 • Frame Length: 418
 • Raw Synch: 4094
 • File Ratio: 0.0907
 • Encoding:
 • Categorie's: HAUSA
 • Last Downloaded: Jul 1, 2022
 • Uploaded Date: Feb 22, 2021
 • No. Of Downloads: 13188