Auta MG Boy Garin So (New Album 2022)

Kamar dai yadda aka saba ko wacce sabuwar shekara mawaka sukan saki sabon Album na sherar , To a yau ma shafin naijadrop tafe yake muku da sabon album din mawaki Auta MG Boy wanda ya fidda a wannan sabuwar shekara wato 2022 mai taken "GARIN SO"

Wannan album dai dauke yake da wakoki daban daban har guda goma sha biyar (15) , Mawakin ya taka rawar gari wajen ganinya farantawa masoyan sa rai ta hanyar zubda kalaman soyayya a wannan album nasa mai suna "GARIN SO". Duk da dai duk wanda yasan mawaki Auta Mg Boy yasan gwani ne wajen iya rera wakokin soyyaya da sauran su.

Zaku sami album din a link dake kasan wannan rubutun, Kada ku manta kuyi share a social media domin suma wadanda basu samu wannan zazzafan album ba su samu. MUNGODE!

Singers make new albums of songs every new year, and today the naijadrop website gives you Auta MG Boy new album, "GARIN SO," which will be released in the year 2022. The singer was instrumental in appealing to followers by pouring words of love on his album "GARIN SO," which comprises 15 distinct tracks. Auta Mg Boy, on the other hand, is well-known for his ability to sing love ballads and other types of music.
The album may be found at the bottom of this post via the link. MUNGODE!

Album - Auta MG Boy - Garin So (Complete Album 2022)
1. Auta Mg Boy - Lokaci Na Download Now
2. Auta Mg Boy - Ina Ji DakeDownload Now
3. Auta Mg Boy - Zaki Uban Maza Download Now
4. Auta MG Boy - RabuwaDownload Now
5. Auta Mg Boy - Naji Dadi Download Now
6. Auta Mg Boy - Soyayya Ruwa Zuma Download Now
7. Auta Mg Boy - Tsuntsuwar so Download Now
8. Auta Mg Boy - Akwai Dalili Download Now
9. Auta Mg Boy – Inda Rabbana So ba wahala Download Now
10. Auta Mg Boy – Na fara sonki Download Now
11. Auta Mg Boy - Muda Masoyanmu Download Now
12. Auta Mg Boy - Zabin Zuciya Download Now
13. Auta Mg Boy - Akwai bayyan Download Now
14. Auta Mg Boy - Garin so Download Now
15. Auta Mg Boy - Duniyar So Download Now