Auta MG - Abar Sona (New Song)Ku saukar da sabuwar wakar Auta MG boy wadda ya fidda a wannan shekarar mai taken Abar Kauna, Wakar tayi dadi sosai Duk da dai kunsan waye auta MG wajen iya rera wakokin soyayya. 

Idan akace abar kauna a hausance ana nufin wadda rai yake so Wato masoyita.