Ana wata ga wata: Tabbas Auren Jaruma Maryam malika Ya Mutu

Ana wata ga wata: Tabbas Auren Jaruma Maryam malika Ya Mutu

Idan Har baku manta ba A Kwanakin baya anyi ta rade-radin Mutuwar auren Tsohuwar jarumar kannywood wato Maryam Malika. 

Wanda Hakan Ne yasa Mijin ta ya fito ya karyata zance inda ya bayyana ma duniya Auren su bai rabu ba, To cikin Wannan Kwanakinne Akaga Jarumar ta wallafa wani hoton Sabon shirin da zasu fara Mai Dogon Zango wanda Abdul M Shareef Ya bada umarni. 

Wannan ne yake Tabbatar da cewa Auren wannan Jaruma ya Mutu, Tunda idan har tanada Aure mijin ta bazai taba bari ta Fito a wannan shirin ba. 

Tunda ko kafin ya aure ta yayi kokarin hanata wannan film din waanda ta shahara a Cikin da mai Suna MALIKA.