Allah yayiwa sarkin zazzau alhaji shehu idris rasuwa

Allah yayiwa sarkin zazzau alhaji  shehu idris rasuwa

- Inna nillahi wa'inna ilaihi raji'un Allah yayiwa sarkin zazzau rasuwa.

- A yau 20/09/2020 ne Allah yayiwa Alhaji idris shehu sarkin zazzau rasuwa bayan wata yar gajeruwar jinya da yasha a gida da kuma asibitin sojoji mai suna 44 dake cikin jahar kaduna.

Margayi sarkin zazzau shine sarki na 18 daga cikin fulanin masauratar zazzau.

A yau lahadi da misalin 12:00PM na rana mai girma gwamnan kaduna Alhaji nasiru el'rufai yasanar da rasuwar margayi sarkin zazzau.

Allah yajikansa da rahama.

Kuci gaba da kasancewa da wannan shafin namu mai suna Naijadrop.com domin samun sabbabin labarai da sauransu.