Album: Nura M Inuwa - Ni Da ku (New Album 2021)
Albishirin ku masoya mawaki Nura M Inuwa Kamar yadda yayi alkawan Sai Bayan Shekara duk biyu zai rinka fiddo sabon album, To Allah ya kawo mu wannan shekarar 2021 wadda tayi dai dai da alkawarin da ya daukar ma masoyan.
A wannan shekarar mawaki Nura M Inuwa ya shirya tsaf sannan ya natsu wajen farantawa masoyan sa rai a sabon Album dinsa kamar yadda yayi alkawari.
Wannan shekarar ya fiddo Album ne guda biyu wanda yayi masu lakabi da sunaye kamar haka "Ni DAKU" da kuma "LOKACI", wadannan sune sunayen sabbin Album dinsa kamar yadda yayi alkawari.
Wannan Daya Ne Daga Cikin Album Din nashi wato "Ni Da Ku" wanda har yanzu bai saki dayan ba Wato "Lokaci" Yana nan Tafe.
Composers
Mubarak Dutse
Isah Gombe
Khashipu
Asim Labbaika
Umar M Lawal
Muhammad MG
Mai Atamfa
Mai Salati
Mixing & Mastering
Mustapha Golden Goose
Kashipu
Nura M Inuwa Album 2021, sabbin wakokin Nura M Inuwa 2021, Album din Nura M Inuwa 2021, wakokin Nura M Inuwa 2021 Album.
Comments